Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa surukarsa kuma matar marigayi Lamido Dr. Aliyu Musdafa, Hajiya Khadija Aliyi Mustapha ta rasu. Atiku a sakon...
Likitoci a asibitin kwararru na FMC-Yola, jihar Adamawa a karo na uku sun sami nasarar raba wasu yan tagwaye da aka haifa a manne, Mercy da...
Mahaifin Lionel Messi ya shaida wa Paris St-Germain cewa dan wasan Barcelona da Argentina, mai shekara 33, ya fi son murza leda a Manchester City. (L’Equipe...
Yayin da aka soma batun zaben shekarar 2023, jam’iyar PDP a jihar Adamawa a karon farko ta bayyana matsayinta game da batun ko zata marawa tsohon...
Yanzu haka tuni wasu kusoshin jam’iyar APC a shiyar arewa maso gabas suka soma gangamin fitar da wanda zai gaji shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2023,...
Wani bincike ya nuna cewar akalla mutane 415 aka kashe a Najeriya a watan Yulin da ya gabata sakamakon hare hare da kuma tashin hankalin da...
Hukumar Kididdigar Najeriya (NBS) ta sanar da cewar tattalin arzikin kasar ya samu koma bayan da ba a taba ganin irin sa ba a cikin shekaru...
Tsohon Sakataren Gwamnatin Najeriya Babacir Lawal yace Bola Ahmed Tinubu ne ya taka gagarumar rawa wajen tarawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kudin yakin neman zaben da...
Yanzu haka dai ana cigaba da cece-kuce tare da zargin cewa gwamnatin jihar Taraba na wakaci-ka- tashi da kudaden kananan hukumomin jihar Taraba, lamarin dake hana...
Yayin da ake ci gaba da neman hanyar magance annobar Coronavirus, yanzu matsalar dake addabar jama’a musamman talaka ita ce mawuyacin halin rayuwa, da suka hada...