Kungiyar tallafa wa manoma ta Arewa maso gabashin Najeriya, NECAS, ta ce an gano aƙalla tarakatoci 48 daga cikin 110 da aka sace ranar Litinin. An...
Gwamnan Jihar Adamawa ya bai wa waɗanda suka sace kayayyakin abinci a jihar wa’adin awa 12 da su mayar da abin da suka sata ko kuma...
Biyo bayan kazancewar da wasoson da jama’a ke yi a wuraren ajiye kayayyakin gwamnati, yanzu haka gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya yiwa al’umman jihar...
Wani matashi mai Abubakar Umar Dumba daga karamar hukumar Alkalerin jihar Bauchi, yayi tattaki akan Keke zuwa ziyarar Shehu Dan Fodiyo.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yi wani taro ta intanet da dukkan tsofaffin shugabanin kasar a jiya Juma’a. Shugabannin sun hada da Cif Olusegun Obasanjo da...
Bukin kaddamar da Sarkin Dawan matasa na anguwar Maraba a jihar Nassarawa ya haddasa yamutsi inda wasu su ka dauka fitina ce ta tashi. Rahotanni sun...
Ga fassaran jawaban da Maigirma shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi a takaice game da halin da Kasar Nigeria ta tsinci kanta a yau: 1- Anyi ta’adi...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi tir da amfani da karfi da sojoji su ka yi wajen tasa keyar masu zanga-zanga a Legas, lokacin...
Sabuwar dokar na son a sauya sashin kundin mulkin kasa wanda ya bada damar kwace kujerar shugaban kasa ko gwamna a kotu. Bukatar na son haramta...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta shari’ar Musulunci a Najeriya (NSCIA), Alh Muhammad Sa’ad Abubakar, ya alanta ranar Juma’a matsayin ranar addu’a ta...