Wani ɗan Nijeriya mai shekara 34 Austin Chenge ya fito takarar gwamnan jihar Michigan ta Amirka, a zaɓen da za a gudanar ƙasar na shekarar 2022....
Gamayyar kungiyoyin Arewa (CGN) karkashin jagorancin Nastura Ashir Sharif, ta bayyana cewa za ta fara gudanar da zanga-zanga a fadin Arewacin Nijeriya domin kira da babbar...
Yayin da matafiya da kuma al’umman jihar Adamawa ke cigaba da kokawa game da lalacewar da hanyar Numan zuwa Gombe ta yi, yanzu haka wasu kusoshin...
Daga Abubakar Halidu Yayin da a wannan litinin 12 ga watan oktoba 2020, ake buɗe makarantu a wasu sassan Najeriya , saboda ɗalibai su ci gaba...
Daga Wakilinmu Yanzu haka, wani dan kungiyar sa ka ai ta banga mai suna Nuhu Dauda dan shekara 28 ya shiga hannun yan sanda sakamakon zarginsa...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da mai bashi shawara kan harkokin yada labarai Salihu Tanko Yakasai bisa sukar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a...
Yanzu haka dai yan uwa da kuma kungiyoyin kare hakkin dan adam a jihar Taraba na nuna damuwarsu tare da yin kira ga rundunan sojin Najeriya...
Gwamnatin Jihar Bauchi da ke Najeriya ta bukaci mai martaba sarkin Misau, Alhaji Ahmed Suleiman da ya rubuta wasikar neman gafara saboda samun sa da hannu...
Yawan gallaza ma jama’a da ake zargin ‘yan sanda na musamman da ake kira SARS da yi, ya sa wasu matasa yin zanga zanga a gaban...
Cibiyar Dimokuradiyya da Cigaba ta Yammacin Afirka mai suna Centre for Democracy and Development (CDD-West Africa) ta bankaɗo yadda wasu ‘yan siyasa ke sayen ƙuri’u a...