Shugaban majalisan dottaɓai ta Najeriya sanata Ahman Lawan ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya zuwa jahar Borno. Tawagar ta sauka jahar ne domin gaisuwan ta’ziyya ga gwamnati...
Sakatare Janar na majalisan ɗinkin Duniya Antonio Guterre, ya yi Allah wadai da mummunan kisan da aka yi wa manoma shinkafa da ake zargin ‘yan kungiyar...
Wani tsohon kusa a jam’iyar APC kafin ya sauya sheka zuwa jam’iyar PDP,Alh. Haladu Muhammad (Sardaunan Jimeta) ya zargi jam’iyar APC da rashin cika alƙawuran da...
Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Buba Galadima ya baiwa shugaban kasar Shawarar cewa har yanzu yana da lokacin gyara kimarsa da ake kallonsa...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce kimanin mutum 110 aka kashe a harin da ake tunanin ƴan Boko Haram ne suka kai wa manoma kusa da garin...
Rundunan ‘yansandan babban birnin tarayya, Abuja ta sanar da kama dan sandan da yayi tatul da giya da tsakar Rana a Abuja. Bidiyon dansandan wanda ya...
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis tace an rage kudin ‘Data’ da kashi 50% bisa umurnin da aka baiwa hukumar sadarwan Najeriya NCC. Saboda haka, kudin ‘Data’...
An tabbatar da mutuwar mutum 19 a wani mummunan hartsarin mota da ya auku a kan hanyar Sakkwato zuwa Gusau ranar Alhamis. Hatsarin ya uku ne...
Allah Sarki! Kalli yadda aka yi jana’izar manoma shinkafa da yan kungiyar Boko Haram suka kashe a Jahar Borno. Farfesa Bana Gana Umar Zulum Gwamnan jahar...
Eden Hazard ya sake jin rauni a wasan da Alaves ta doke Real Madrid 2-1 har gida a daren Asabar. Hazard wanda wasa uku kawai aka...