Ƙasar Mexico da Nigeria dukkannin su ƙasashe ne masu tasowa sai dai ita ƙasar Mexico ta ɗara Nigeria ba kaɗan ba sabida Mexico ƙasa ce da...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce sojoji sun kashe ’yan bindiga tara biyo bayan wata musayar wuta da suka yi da su da sanyin safiyar ranar Talata...
Ministar Harkokin Jinkai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouk, ta yi Allah-wadai da kashe-kashen rayuka da lalata dukiyoyi da aka yi a kudancin Jihar...
Majiyar kamfanin dillancin labaran kasar Faransa (AFP) ya habarto cewa wasu maharan da ake kyautata zaton Boko Haram ne sun kashe mutum uku (masu saran itace)...
Daga Jamilu Dabawa, Katsina Da misalin karfe safiyar yau ne, ‘yan bindiga suka tare hanyar kasuwar Gora, a dai-dai garin Gobirawa da ke Runka, a karamar...
Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Dakta Mu’azu Babangida Aliyu ya bayyana cewar duk Gwamnan da ya gaji ko ya kosa da tabarbarewar sha’anin tsaro a Jiharsa, ya...
An kashe ƙasurgumin dan bindiga a dajin Kaduna a wani Fada tsakanin kungiyoyin yan bindiga biyu ya yi sanadiyar mutuwar gagarumin dan bindiga Nasiru Kachalla a...
An yankewa wata ‘yar jaridar kasar China da ta bayar da rahoto kan barkewar annobar cutar korona a birnin Wuhan hukuncin daurin shekara hudu. An samu...
Wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kashe masu saran itace uku, sun kuma sace wasu kimanin 40 a Jihar Borno da ke arewa...
Hon. Mudassir Ibrahim Zawachiki shine mamba mai wakiltar mazabar Kumbotso a Majalisar Dokokin Jihar Kano. A cikin wannan tattaunawar da Aminiya, ya yi bayani dalla-dalla kan...