Daga Ahmed Bala Yusha’u Shugaban Hukumar NALDA wato National Agriculture Land and Development Authority, da tawagansa daga fadan shugaban Kasa sun ziyarci fadar Hakimin...
Daga wakilinmu Ahmed Bala Yushe’u Yadda akafara wasan kwallon Alh Sadiq Umar Daware kenan Wanda akabude a yankin Pariya, inda Holmare FC taci Bagale 4...
Shugaban wani bangare na kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya yi kira ga sabbin hafsoshin tsaron Nijeriya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada a ranar...
Wasu daga cikin ‘yan matan Chibok sun sake tsere wa daga hannun ‘yan Boko Haram. Wasu daga cikin yan matan sakandare na garin Chibok da Boko...
A yau Wata zai tsaya tsakiyar ɗakin ka’aba #Saman_Dakin_Ka’aba. Daga Adamu Ya’u Dan America. Wani matashi kuma masani akan ilimin taurari a binciken da yayi a ...
Daga wakilinmu Saminu Ibrahim Magashi. Tsohon jami’in rundunar sojan Nigeria major Muhammad sule ya’aqub Wanda kuma shine tsohon limamin juma’a na masallacin...
Sojojin Najeriya Sun Tura Sojoji Mata 300 Don Yaki Da ‘Yan Fashi A Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Rukunin farko na sojojin ya samu karbuwa ne a...
Wani manomi mai shekaru 42, Clement Tumba na garin Dilchim a ƙaramar hukumar Michika, jihar Adamawa, a ranar Laraba ya bayyana a gaban kotu a Ƴola...
Doka: Gwamna Inuwa ya Tabbatar da Ingantaccen Walwala, da Horo ga Jami’an Shari’a. Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce gwamnatinsa ta dukufa wajen inganta...
A karkashin babban sakatare ya ziyarci Borno, ya ce sunan Zulum ya daukaka a Majalisar Dinkin Duniya Majalisar Dinkin Duniya karkashin Sakatare-janar na Tsaro da...