Wasu yan bindiga sun kai farmaki garin Gwaram da ke karamar hukumar Talatan Mafara a Zamfara, Sun halaka hakimin kauyen sannan suka yi garkuwa da wasu...
Babban Hafsan Sojin Kasan Najeriya, Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai, ya ce da yiwuwar ta’addanci ya ci gaba dorewa a kasar nan har zuwa tsawon shekaru...
Shugaban kasar Niger Alhaji Isufu Mahammadu ya ziyarci Tasawa a ranar Lahadi 29 ga watan Nuwamba 2020, biyo bayan ɗora Tubalin farko da ya ƙaddamar na...
Rahotanni dake shigowa yanzu na cewa sojojin kundunbala da mayakan Civilian JTF sun kubutar da mutanen kauyen Zabarmari manoman shinkafa a kalla 200 daga ‘yan...
Shugaban majalisan dottaɓai ta Najeriya sanata Ahman Lawan ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya zuwa jahar Borno. Tawagar ta sauka jahar ne domin gaisuwan ta’ziyya ga gwamnati...
Sakatare Janar na majalisan ɗinkin Duniya Antonio Guterre, ya yi Allah wadai da mummunan kisan da aka yi wa manoma shinkafa da ake zargin ‘yan kungiyar...
An tabbatar da mutuwar mutum 19 a wani mummunan hartsarin mota da ya auku a kan hanyar Sakkwato zuwa Gusau ranar Alhamis. Hatsarin ya uku ne...
Eden Hazard ya sake jin rauni a wasan da Alaves ta doke Real Madrid 2-1 har gida a daren Asabar. Hazard wanda wasa uku kawai aka...