An kama na hannun daman Bello Turji wanda ɗa ne ga tsohon gwamnan Sokoto a Abuja Jami’an tsaro sun cika hannu da wani matashi mai...
Da Ɗumi Ɗuminta: Aliyu Muhammad Tukur Binkola shine sabon mai magana da yawun Shugaban ƙungiyar Maharba ta ƙasa A yau Jumma’a 14 ga watan Janairu...
An kame wasu da ake zargi da lalata ofishin wani ɗan majasa a Kano Rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da kama wasu yan daba...
Rundunar Yan sandan Nigeria ta tabbatar wa da mutanen Anambra cewa babu makawa sai an gudanar da zaben Gomnan jihar, Wanda za’ayi ranar Assabar 6 ga...
Ana ci gaba da shari’ar waɗanda aka kame da zargin fashi da makami a cikin gidajen mutane a garin Yola An aike da matasan da...
Rahotanni a jihar Neja da ke arewacin Najeriya na cewa ƙungiyar Boko Haram ta mamaye garuruwa da dama na jihar, inda suke bai wa mazauna ƙauyuka...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Zamfara Ayuba Elkanah ya bayyana wa manema labarai cewa dakarun ƴan sanda sun kama kasurgumin ɗan bindiga kuma nagaban goshin gogarman ƴan...