Majalisar Dinkin Duniya ta ware kowacce ranar 13 ga watan Yuni a matsayin ranar tunawa da miliyoyin masu lalurar zabiya a duniya. Alkaluman Majalisar Dinkin...
-An dawo da katon 36 na kayan amfanin gona (Chemicals) na jabu game da Naira Miliyan Ɗaya Ziyarce mu a Facebook Voice of Arewa VOA latsa...
Cutar amai da gudawa da ake kyautata zaton Kwalara ce ta janyo mutuwar mutum 20 a cikin kananan hukumomi 9 da suke jihar Bauchi. Har ila...
Munyi allurar rigakafin COVID-19 ga mutane 29,205 a Adamawa – Exec Chair ADSPHCDA Akalla mutane 29,205 ne suka amshi allurar rigakafin COVID-19 ta farko a...
Hanyoyin 10 da za a kiyaye don gujewa cutur dake kama maran mutum. Cutar dake kama maran mutum cuta ce dake kama da cutar sanyi...
Firaministan Birtaniya, ya ce fiya da mutane miliyan 17.5 aka yiwa Allurar Riga-kafin Korona a ƙasar. Boris Johnson yace, “Fiye da mutane miliyan 17.5 yanzu sun...
Shugaban Fransa Emanuel Macron, ya shawarci kasashen masu karfin arziki da su ware kashi 3 zuwa 5 na magungunan rigakafin da su ka mallaka dan tallafawa...