Jaruma Nafisat Abdullahi, ta sako kyawawan hotunanta na karshen mako ga masoyanta.
Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa da gaskene ya baiwa gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje hakuri. Yayi maganane akan tuntubarsa...
Jaruma Nafisa Abdullahi ta saka wadannan kyawawan Hotunan a shafinta na instagram ga masoyanta kamar yanda ta saba.
Hadimin shugaban kasa, Malam Garba Shehu kenan a wannan hoton nasa inda yake tare da Jikarsa, Jidda. Ya bayyana cewa ta kai masa ziyara ne dan...
Fitaccen da fafutuka nan kuma shugaban kungiyar gwagwarmaya ta CUUP wanda ya kware wajen kera motacin guje-guje Dr. Idris Ahmad ya bada shawarar cewa akwai bukatar...
Bashir El-rufai, ɗa ga gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa ba ya neman shawara ga mutane kan yadda zai gudanar da rayuwarsa bayan hotunan...
Yanzu haka dai an soma cece-kuce da kuma fashin baki game da rayuwar fitaccen marubuci kuma dan was an barkwanci na shirin Dadin Kowa Mallam DanAzumi...