Daga INUWAR LABARAI Ba dimbin ababen rashin kishin al’umma da ke gudana ne suka ja hankalina ba sai harkar Daba. Ba boyayyen abu ba ne a...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya musanta rahotannin da ke cewa zai fice daga jam’iyyar PDP zuwa APC sakamakon rikicin shugabanci a matakin kasa da...
Magoya bayan wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ƙaramar hukumar Ganye ta jihar Adamawa, Muhammad Sadiq wanda aka fi sani da Wali Ganye,...
Mahdi Aliyu Gusau, mataimakin gwamnan jihar zamfara Wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya sun sha alwashin tsige mataimakin gwamnan jihar...
Ebrahim Raisi mai tsattsauran ra’ayi kuma na hannun damar babban jagoran addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei ya lashe zaben Iran da aka yi makon da ya...
Hukumar zaɓen Iran ta sanar da sakamakon zaɓen shugabancin kasar da ya gudana a jiya, inda aka fafata tsakanin ƴan takara 4, ciki har da Ebrahim...