Babban Darakta, Media da Sadarwa ga Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa, Mista Solomon Kumangar ya gargadi shugaban kwamitin riko na kasa, Mai Mala Buni,...
Ajawabinsa na Ranar Dimokuraɗiyya, Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatinsa ta fitar da mutum miliyan goma da rabi daga ƙangin talauci cikin shekara biyu...
Hukuncin da Gwamnatin taraiya ta dauka na dakatar da dandalin sada zumunta na twitter hukunci ne tsatstsaura kuma wanda zai wa gwamnatin illa a idan duniya...
Wani ɗan siyasa dake bayyana abin da yake gani shine abu mafi A’ala ga jahar Adamawa ya bayyana cewar, “Zan nemi kujerar Gwaman jahar Adamawa...
A wani saƙo da ya wallafa a shafin intanet, Alhaji Atiku Abubakar tsohon mataimakin shugaban ƙasan Najeriya ya ce “Na kadu mutuka da samun labarin...
YanzuHaka rahotanni sun bayyanar da cewar, wasu gungun matasa sunyi kaca-kaca da kayan zaben shuwagabannin PDP Na Arewa maso yamma wanda ake gudanarwa yanzu haka a...
Sauyin nyawu da yake gudana a shafukan sada zumunta bayan ficewar Hon. Abubakar Hassan Kapo daga cikin jam’iyyar PDP. Rubuta takar dan barin jam’iyyar PDP da...
Wani dan jam’iyyar PDP a jahar Adamawa ya rubuta takardan barin jami’ya kome sa? Cikakken labarin zan biyo baya
Najeriya na baƙatan irin su Abubakar Bokola Saraki domin ceto ƙasar cikin hali na rashin tabbas Matashin ɗan siyasa Umar Farin Gado Kazaure, a yayin zantawa...
An ja Hankalin Al’umman Jimeta da masu ruwa da tsaki na PDP zuwa wani labarin da aka nuna a shafin Finder Online 6 ga watan Janairu...