Connect with us

WASANNI

Kasuwar ‘yan ƙwallo: Makomar Militao, Silva, Zaniolo, Pochettino, Dybala, Keane, Saliba

Published

on

Kocin Chelsea Thomas Tuchel na zawarcin ɗan wasan Real Madrid mai shekara 24 Eder Militao domin maye gurbin German Antonio Rudiger. (AS – in Spanish)

Manchester City na tattaunawa da mai tsaron bayan Portugal Bernardo Silva kan yarjejeniyar mai tsawo duk da cewa kwantiraginsa sai shekara ta 2025 zai kare. (Times, subscription required)

Manchester United na fatan kocin Paris St-Germain Mauricio Pochettino ya koma horar da ‘yan wasanta a sabuwar kaka. (Mirror)

Pochettino mai 49 ɗan Argentina an ce ya gaji da sukar da yake fama da ita a kungiyarsa ta Faransa a yanzu don haka ba zai wuce wannan kakar yana mata aiki ba. (Footmercato – in French)

shugaban Lyon Jean-Michel Aulas ya ce kungiyar za ta yi duk mai yiwuwa domin sayo dan wasan Faransa da ke taka leda Arsenal Alexandre Lacazette. (Sun)

Tottenham da Juventus sun kwaɗaitu da sayo ɗan wasan Roma mai shekara 22 Nicolo Zaniolo. (Calciomercato – in Italian)

Liverpool, Chelsea, Arsenal, Manchester City, Tottenham da Manchester United an ba su damar gabatar da tayinsu kan ɗan wasan Juventus Paulo Dybala bayan tattaunawar da ake yi da shi kan tsawaita kwantiraginsa ta rushe. (90min)

Skip Podcast and continue reading
Podcast
Korona: Ina Mafita?
Korona: Ina Mafita?
Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku kan cutar Coronavirus

Kashi-kashi
End of Podcast
Sunderland na shirya tuntubar Roy Keane kan komawa kungiyar da horas da ‘yan wasanta. A shekara ta 2008 kocin mai shekara 50 yanzu ya bar kungiyar bayan daga mata kofi a 2007. (Mail)

Zakarun Italiya Inter Milan da abokan hamayyarsu AC Milan za su shiga karawa da Real Madrid a kokarin saye ɗan wasan Arsenal William Saliba wanda ke zaman aro a Marseille. (Calciomercato – in Italian)

Real Madrid na duba yiwuwar sake sayo Sergio Reguilon daga Tottenham a sabuwar kaka. (ABC – in Spanish)

Ana cewaBarcelona ta gano Manchester United da Juventus na kokarin ɗauke Ousmane Dembele, mai shekara 24, idan kwantiraginsa ya kare. (Sport – in Spanish)

Kungiyar Wayne Rooney Derby County mai fama da matsalar kudi ta amin ce da cinikin £600,000 da Aston Villa ta gabatar mata kan ɗan wasanta mai shekara 16 Omari Kellyman. (Sun)

Kungiyar Faransa da ke buga Ligue 1 Lille ta yi watsi da takin saye tsohon ɗan wasan tsakiya Jack Wilshire, wanda ya kasance ba shi da kungiya bayan baro Bournemouth a watan Mayu. (L’Equipe, via Metro)

Ana zawarcin Darragh Lenihanh na Blackburn Rovers a kulob din New York Red Bulls da ke Amurka wadda ta shirya zuba kudi domin sayo shi. (Football Insider)

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

WASANNI

MAAUN Niger alerts students on fake letter circulating on Social media

Published

on

The Management of Maryam Abacha American University of Niger (MAAUN) has dissociated itself from a letter being circulated in the social media platforms demanding students to obtain “new and improved smartphones”.

A statement by the Spokesman for MAAUN, Kano, Tukur Muntari Masanawa issued on Saturday, urged students to disregard the letter as it did not come from the management of the University.

The attention of Maryam Abacha American University of Niger (MAAUN) has been drawn to a letter purportedly issued by the office of the Registrar, MAAUN Niger signed by one Abubakar Adamu, Faculty Officer demanding students to have a new and improved smartphones and wishes to state that the letter was fake.

The school, therefore, urged students especially those studying Computer Science to ignore the letter which was dated 22/07/2022 with Reference No. MAAUN/CY/1098.

It also advised students to always verify such information in order to ascertain its authenticity.

Continue Reading

WASANNI

APC ticket: Fayemi denies stepping down for Osinbajo, says ‘I’m favourably positioned’

Published

on

By

A leading presidential aspirant of the All Progressives Congress (APC) and Governor of Ekiti state, Dr. Kayode Fayemi, has debunked insinuations in some quarters that he may be asked to step down for a particular aspirant.

The governor said he is favourably positioned and have backing of the real stakeholders in the party ahead of the presidential primary election to clinch the APC ticket.

An online media had reported that governor Fayemi and other four governors held a meeting behind a closed door with Vice President Yemi Osinbajo, suggesting that the former was been pressured to abandon his presidential ambition.

But in a statement released Friday in Abuja, signed by Head of Media and spokesman of Dr. Kayode Fayemi Presidential Campaign Organisation, Femi Ige, described such rumour as “absolute rubbish. No meeting took place between us and any aspirant about stepping down.

“We are undoubtedly among the leading aspirants for the position and one to watch in the race. Our candidate has deep trust and respect among political leaders in the party and also from colleague Governors who form a critical mass in the decision making process.”

The statement asked Fayemi’s supporters to remain calm, focus and not losing faith because of the lies fabricated by political detractors, saying no amount of late night demarketing will work against the Kayode Fayemi Presidential project

Continue Reading

WASANNI

Wasu masu riƙe da muƙamai sama da 10 suka ajeye muƙamansu sakamakon shiga takara a zaɓen 2023

Published

on

By

Sakamakon umarnin Maigirma Gwamna na duk masu sha’awar shiga zabe a 2023 su sauka daga kan mukaminsu

1 Iliyasu Musa Kwankwaso Commissioner Rural

2 Sanusi majidadin kiru Commissioner education

3 Mamuda Muhammad Santi Commissioner housing

4 Sadiq Aminu wali Commissioner water resources

5 Kabiru Ado lakwaya Commissioner youths

6 Hon Murtala Sule Garu Commissioner Ƙananan humomi da masarautun gargajiya

7 Hon. Babangandu Gwarzo Ya Ajiye Mukaminsa Na Matsayin MD.

8 Hon. Mukhtar Ishaq Yakasai Kwamishinan Ayyuka na musamman na Jihar Kano

9 Tsohon Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji Hon. Abdulmumin Jibril, kuma Babban Darakta a Hukumar Gidaje ta Kasa (FHA)

10 Hon. Yahya Adamu Garin Ali, DG RAMP ya sauka daga mukaminsa

11 Malam Ali Bullet, Mai Bawa Gwamna Shawara akan Harkokin Sufuri ya sauka daga muqaminsa

12 Hon. Ibrahim Ahmad Karaye, Ya sauka daga kan muƙamin sa na kwamishinan Ma’aikatar Al’adu da yawon buɗe Idanu

Sai kuma wasu da ake keutata zaton cewa sun ajiye mukamansu amma basu bayyana cewar muƙamin da suke so ba

Kamar su Aliyu makoda chief of staff

Rabiu Sulaiman Bichi tsohon SSG
Alh Usman Alhaji SSG na yanzu

Har ilayau akwai wasu ma waɗan dadin ajiye wanda ba’a ambato sunayen su ba

Continue Reading

BABBAN LABARI

Copyright © 2020 VOA voiceofarewa.ng